Dangote Zai Samar Da Ayyukan Yi Ga Mutane 90,000 A Legas
Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya ce ana sa ran ayyukan Matatar Dangote da masana’antun takin zamani na kamfanin da ke Jihar Legas za su ɗauki kusan mutum 90,000 aiki zuwa shekarar 2027. Ya bayyana cewa faɗaɗa waɗannan masana’antu na daga cikin matakan da kamfanin ke ɗauka domin samar da ayyukan yi, da…


