Ronaldo Ya Lashe Gasar Saudiyya, Ya Ƙara Kafa Tarihi A Duniya
Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa Cristiano Ronaldo ya lashe Gasar Firimiya ta Saudiyya tare da ci gaba da kafa tarihi a duniyar ƙwallo. Haka kuma, wannan nasara ta ƙara tabbatar da irin gagarumar nasarorin da ya samu a ƙasashe da nahiyoyi daban-daban a tsawon aikinsa. Ronaldo ya samu nasarori a Ingila, Sifaniya, Italiya, Portugal da…


