Skip to content
October 8, 2026
Logo

WikkiTimes Hausa

  • Contact Us
Newsletter
Random News
  • Home
  • Business

Category: Business

  • Business
3 weeks ago3 weeks ago

Shin Ko Ya Halasta Musulmai Su Zuba Jari A Matatar Dangote?

Mabiya addinin Musulunci da dama na da tantama kan halaccin da yawa daga cikin kasuancin da ake yin shi ta na’ura ko ta Intanet, musamman abin da ya shafi kasuwar hannun jari (Stock Exchange) to idan har kana tantama game da halasci ko haramcin shiga cikin hada-hadar hannayen jari to wannan rubutu zai amfane ka,…

Read More
Wikkitimes03 mins
  • Business
4 weeks ago4 weeks ago

Farashin Tumatir Ya Karye Da Kashi 60% A Kano

Farashin kayan lambu a kasuwannin Kano ya ragu sosai sakamakon ƙarin yawan kayan amfanin gona da manoma ke kawowa kasuwanni. Wani binciken kamfanin dillancin labarai na ƙasa (NAN) a kasuwannin Yankaba, da kasuwar titin Gwarzo da wasu sassan birnin Kano ya nuna cewa ƙaramin kwandon tumatir yanzu ana sayar da shi kan ₦4,000, daga ₦10,000,…

Read More
Wikkitimes02 mins
  • Business
2 months ago2 months ago

Kanu Nwankwo: Ɗan Wasan Nigeria Mafi Nasara a Tarihi

Kanu Nwankwo, wanda aka fi sani da “Papilo,” shi ne ɗan ƙwallon ƙafar Nigeria da ya fi kowa samun kofuna da lambobin yabo a tarihi. Tarihinsa a harkar ƙwallon ƙafa na cike da manyan nasarori tun daga gida Nigeria har zuwa matakin duniya. Kofunan Ƙasashen Turai Nasarorin Kanu a nahiyar Turai sun kafa sabon babi…

Read More
Wikkitimes03 mins
  • Business
4 months ago4 months ago

Najeriya Na Kashe Ninki 5 Kan Biyan Basussuka Fiye Da Lafiya Da Ilimi – ActionAid

ActionAid ta yi gargaɗin cewa idan har ba a ɗauki matakan sake fasalin yadda ake tafiyar da kuɗaɗen ƙasar ba, to kuwa matsin tattalin arziƙi da rashin ayyukan yi zai ƙara tsananta.

Read More
Wikkitimes03 mins
  • Business
4 months ago4 months ago

Hatsarin Mota Ya Yi Ajalin Soja 1 Da Masu Yi Wa Ƙasa Hidima 4 A Adamawa

Aƙalla mutane shida, ciki har da masu yi wa ƙasa hidima (NYSC) guda huɗu da wani soja ne suka rasu sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya afku a Jihar Adamawa. Rahotanni sun nuna cewa motar da ke ɗauke da mamatan ta kama da wuta bayan hatsarin, lamarin da ya yi sanadin mutuwarsu a wurin….

Read More
Wikkitimes02 mins
  • Business
4 months ago4 months ago

Achraf Hakimi Ya Kafa Tarihi Da Tarin Kofuna A Shekara 27 Kacal

Tauraron ɗan wasan baya na ƙasar Morocco, Achraf Hakimi, na ci gaba da kafa tarihi a duniyar ƙwallon ƙafa bayan tara manyan kofuna a matakin ƙungiyoyi da ƙasa duk da cewa yana da shekara 27 kacal. Nasarorin da ya samu sun sanya shi cikin fitattun ‘yan wasan Afirka mafiya cin nasara a zamanin nan. Hakimi…

Read More
Wikkitimes02 mins
  • Business
  • Manyan Labarai
  • Wasanni,
5 months ago5 months ago

Ronaldo Ya Lashe Gasar Saudiyya, Ya Ƙara Kafa Tarihi A Duniya

Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa Cristiano Ronaldo ya lashe Gasar Firimiya ta Saudiyya tare da ci gaba da kafa tarihi a duniyar ƙwallo. Haka kuma, wannan nasara ta ƙara tabbatar da irin gagarumar nasarorin da ya samu a ƙasashe da nahiyoyi daban-daban a tsawon aikinsa. Ronaldo ya samu nasarori a Ingila, Sifaniya, Italiya, Portugal da…

Read More
wikkihausa02 mins
  • Business
5 months ago5 months ago

Ƴansanda Sun Cafke Mata Da Mijinta Kan Satar Jariri A Ogun

Matar ta shiga wajen mai jego ne da sunan taimaka mata kafin ta ɗauki jaririn lokacin da matar ke hutawa sannan ta tsere.

Read More
wikkihausa03 mins
  • Business
5 months ago5 months ago

Sarkin Musulmi Ya Ayyana 18 Ga Mayu A Matsayin Farkon Zulhijja 1447AH

Daga bisani, majalisar ta ce bayan wannan sanarwa, ana sa ran Musulmai a faɗin Najeriya za su fara shirye-shiryen ibadun da suka shafi watan Zulhijja, ciki har da Babbar Sallah wadda ake sa ran za ta kasance ranar Laraba 27 ga Mayu, 2026, daidai da 10 ga Zulhijja, idan Allah Ya tabbatar.

Read More
wikkihausa02 mins
  • Business
5 months ago5 months ago

Tinubu Ya Roƙi Ƴan Najeriya Su Sake Zaɓarsa Domin Ƙarin Aiyukan Cigaba

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci ƴan Najeriya su sake zaɓarsa karo na biyu, yana mai alƙawarin ƙarfafa sauye-sauyen tattalin arziƙi da kuma samar da ƙarin sakamako idan aka sake ba shi dama. Tinubu ya bayyana hakan ne yayin wata tattaunawa a taron Africa CEO Forum da aka gudanar a Kigali na ƙasar Rwanda….

Read More
wikkihausa03 mins
  • 1
  • 2

Trending News

Business
Shin Ko Ya Halasta Musulmai Su Zuba Jari A Matatar Dangote? 01
3 weeks ago3 weeks ago
02
Business
Farashin Tumatir Ya Karye Da Kashi 60% A Kano
03
Business
Kanu Nwankwo: Ɗan Wasan Nigeria Mafi Nasara a Tarihi
04
Business
Najeriya Na Kashe Ninki 5 Kan Biyan Basussuka Fiye Da Lafiya Da Ilimi – ActionAid
05
Business
Hatsarin Mota Ya Yi Ajalin Soja 1 Da Masu Yi Wa Ƙasa Hidima 4 A Adamawa

Category Collection

Business12 News
Kasuwanci1 News
Labarai9 News
Manyan Labarai14 News
Rayuwa3 News
Siyasa5 News
Tsaro4 News
Wasanni,9 News

Highlights

  • Rayuwa
  • Rayuwa

Abubuwa 30 Da Suke Kawo Mutuwar Aure Tsakanin Ma’aurata

3 weeks ago3 weeks ago
  • Rayuwa
  • Rayuwa

Illoli 20 Na Zina Masu Haɗari

3 weeks ago3 weeks ago
  • Labarai
  • Labarai

Kunkurun Fadar Alaafin Na Oyo Mai Shekaru 420 Ya Mutu

3 weeks ago3 weeks ago
  • Business
  • Business

Shin Ko Ya Halasta Musulmai Su Zuba Jari A Matatar Dangote?

3 weeks ago3 weeks ago

WikkiTimes Hausa jaridar intanet ce da ke kawo sahihan labarai, bincike mai zurfi cikin harshen Hausa.

Muna mai da hankali kan al’amuran da suka shafi al’umma, gwamnati, ilimi, lafiya da ci gaban ƙasa, tare da bin ƙa’idojin aikin jarida na gaskiya da adalci.

  • Abubuwa 30 Da Suke Kawo Mutuwar Aure Tsakanin Ma’aurata
  • Illoli 20 Na Zina Masu Haɗari
  • Kunkurun Fadar Alaafin Na Oyo Mai Shekaru 420 Ya Mutu
  • Shin Ko Ya Halasta Musulmai Su Zuba Jari A Matatar Dangote?
  • Farashin Tumatir Ya Karye Da Kashi 60% A Kano
WikkiTimes Hausa Powered By BlazeThemes.