Goodluck Jonathan Zai Tsaya Takara A Zaɓen 2027
Tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan, ya bayyana cewa zai fara tuntuɓar kan yiwuwar shiga takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027. Jonathan ya bayyana hakan ne ranar Alhamis a Abuja, yayin da ake ci gaba da hasashe kan dawowarsa fagen siyasa. Kalaman nasa sun ƙara jawo hankalin jama’a da masu ruwa da tsaki a siyasar Najeriya…


