Goodluck Jonathan Zai Tsaya Takara A Zaɓen 2027

Tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan, ya bayyana cewa zai fara tuntuɓar kan yiwuwar shiga takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027.

Jonathan ya bayyana hakan ne ranar Alhamis a Abuja, yayin da ake ci gaba da hasashe kan dawowarsa fagen siyasa.

Kalaman nasa sun ƙara jawo hankalin jama’a da masu ruwa da tsaki a siyasar Najeriya gabanin babban zaɓen ƙasar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *