An Fara Tantance Masu Neman Aikin Ɗamara Na Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin Tarayya ta fara tantance waɗanda suka nemi aiki a Hukumar Tsaro ta (NSCDC), Hukumar Shige da Fice (Immigration) da Hukumar Kashe Gobara (Fire Service), a matsayin wani sabon mataki na ɗaukar ma’aikata a hukumomin tsaro na ƙasar. Tantancewar na ƙarƙashin Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board (CDCFIB). Bayan kammala matakin tantance sunayen…