Annobar Kwalara Ta Hallaka Mutane 37, Ta Kama Fiye Da Mutane 3,000 A Borno
Gwamnatin Jihar Borno ta bayyana cewa annobar kwalara ta yi ajalin mutane 37 tare da kama fiye da mutum 3,000 a cikin watan Mayu kaɗai a ƙananan hukumomi bakwai na jihar. Rahotanni sun nuna cewa annobar na ci gaba da yaɗuwa yayin da ake shiga lokacin damina. Babban Sakataren Hukumar Kula da Lafiya ta Borno…
Achraf Hakimi Ya Kafa Tarihi Da Tarin Kofuna A Shekara 27 Kacal
Tauraron ɗan wasan baya na ƙasar Morocco, Achraf Hakimi, na ci gaba da kafa tarihi a duniyar ƙwallon ƙafa bayan tara manyan kofuna a matakin ƙungiyoyi da ƙasa duk da cewa yana da shekara 27 kacal. Nasarorin da ya samu sun sanya shi cikin fitattun ‘yan wasan Afirka mafiya cin nasara a zamanin nan. Hakimi…
Dalilai 2 Da Ke Sa Mutane Shiga Ƙungiyoyin Ta’addanci – Ministan Tsaro
Ministan Tsaro, Christopher Musa, ya bayyana cewa manyan abubuwa biyu ne ke jawo mutane shiga ƙungiyoyin ta’addanci. A cewarsa, wasu na shiga ne saboda an yaudare su da cewa suna yaƙi ne domin addini ko kuma suna gudanar da abin da Allah ya umarta. Ya kuma ce talauci na daga cikin manyan dalilan da ke…
Eto’o: Ɗan Wasa Tilo Da Ya Lashe Kofuna Uku A Jere A Duniya
Tsohon tauraron ƙwallon ƙafar Kamaru, Samuel Eto’o, shi ne kaɗai ne ɗan wasa a tarihin ƙwallon ƙafa da ya lashe kofuna 3 “treble” tare da ƙungiyoyi biyu daban-daban a kakar wasa biyu a jere. Wannan nasara ta musamman ta ƙara tabbatar da matsayinsa a tarihin manyan ‘yan wasan duniya. Eto’o ya fara lashe treble ne…
Mutane Miliyan 35 Na Iya Fuskantar Yunwa A Nijeriya – Majalisar Ɗinkin Duniya
Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi gargaɗin cewa kusan mutum miliyan 35 a Nijeriya na iya fuskantar matsananciyar yunwa tsakanin watan Yuni da Agustan 2026. Haka kuma, ƙungiyar ta ce ƙasar na fuskantar ƙarin matsin ƙarancin abinci yayin da lokacin wahala ke ƙaratowa. A cikin wata sanarwa da tawagar ayyukan jin ƙai ta Majalisar Ɗinkin Duniya…
Ronaldo Ya Lashe Gasar Saudiyya, Ya Ƙara Kafa Tarihi A Duniya
Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa Cristiano Ronaldo ya lashe Gasar Firimiya ta Saudiyya tare da ci gaba da kafa tarihi a duniyar ƙwallo. Haka kuma, wannan nasara ta ƙara tabbatar da irin gagarumar nasarorin da ya samu a ƙasashe da nahiyoyi daban-daban a tsawon aikinsa. Ronaldo ya samu nasarori a Ingila, Sifaniya, Italiya, Portugal da…


