Manyan Labarai4 months ago4 months agoKotu Ta Ba Da Umarnin Kwace Kadarori 48 Na Ministan BuhariA ranar Laraba, 15 ga watan Yuli, 2026, Babbar Kotun Tarayya ta ba da umarnin kwace kadarori 48 na tsohon Ministan Shari’a, Abubakar Malami (SAN) gaba ɗaya ga Gwamnatin Tarayya.