Dakarun rundunar Sojin Najeriya sun ceto mutane 31 da aka yi garkuwa da su tare da kashe wasu ƴan bindiga biyar a wasu hare-hare da suka gudanar a yankin Arewa maso Yamma. Aiyukan sun kasance wani ɓangare na ci gaba da ƙoƙarin da hukumomin tsaro ke yi na daƙile aiyukan ‘yan bindiga da masu garkuwa…