Ɗan wasan gaba na Arsenal, Bukayo Saka, ne ya zura ƙwallo ɗaya tilo da ta bai wa Arsenal nasara a kan Atletico Madrid, lamarin da ya kai su wasan ƙarshe na Gasar Zakarun Turai a daren Talata. Haka kuma, ƙungiyoyin biyu sun shiga wasan da ƙwarin gwuiwa bayan kunnen doki 1-1 da suka yi a…