Wata matar aure mai suna Oluchi ta shiga hannun jami’an tsaro bayan an gano cewa ta ƙirƙiri labarin an yi garkuwa da ita, alhali tana zaune a wani otel tare da masoyinta a Jihar Delta. Rahotanni sun nuna cewa matar ta sa iyalanta cikin fargaba bayan ta yi iƙirarin cewa an sace ta tare da…