A ranar Laraba, 15 ga watan Yuli, 2026, Babbar Kotun Tarayya ta ba da umarnin kwace kadarori 48 na tsohon Ministan Shari’a, Abubakar Malami (SAN) gaba ɗaya ga Gwamnatin Tarayya.
Hukumar EFCC ta samu nasarar kwato tsabar kudi har Naira biliyan 38.66 tare da wasu manyan kadarori yayin gudanar da bincike kan badaƙalar gyaran matatun man kasar nan.