Siyasa7 months ago7 months agoGwamna Yusuf Zai Rantsar Da Garo A Matsayin Mataimakin Gwamna Ranar TalataMajalisar Dokokin Jihar Kano ta tantance tare da amincewa da Murtala Garo a makon da ya gabata bayan nasarar da ya samu a gaban kwamitin mutane 12 da suka gudanar da tantancewar.