Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wata mata mai sayar da kifi da wasu mata biyu bisa zargin aikata baɗala a wani rukunin gidaje da ke Kano. Haka kuma, an gudanar da kamen ne a Sheikh Muhammad Nasiru Kabara Housing Estate, wanda aka fi sani da Bandirawo Housing Estate da ke kan titin Daura….