Skip to content
November 18, 2026
Logo

WikkiTimes Hausa

  • Contact Us
Newsletter
Random News
  • Home
  • Kano

Tag: Kano

  • Business
2 months ago2 months ago

Farashin Tumatir Ya Karye Da Kashi 60% A Kano

Farashin kayan lambu a kasuwannin Kano ya ragu sosai sakamakon ƙarin yawan kayan amfanin gona da manoma ke kawowa kasuwanni. Wani binciken kamfanin dillancin labarai na ƙasa (NAN) a kasuwannin Yankaba, da kasuwar titin Gwarzo da wasu sassan birnin Kano ya nuna cewa ƙaramin kwandon tumatir yanzu ana sayar da shi kan ₦4,000, daga ₦10,000,…

Read More
Wikkitimes02 mins
  • Manyan Labarai
6 months ago6 months ago

Faɗan Daba Yayi Ajalin Ɗan Sanda Mako Biyu Kafin Ritaya A Kano

Wani jami’in ɗan sanda da ke aiki a rundunar Hotoro a Jihar Kano, mai suna Sani S.O., ya rasu bayan wani rikici tsakanin ƙungiyoyin ‘yan daba a jihar. Rahotanni sun ce jami’in ya rasa ransa ne yayin da yake ƙoƙarin kwantar da tarzoma da hana rikicin ƙara ƙamari. Daga bisani, an ce rikicin ya ɓarke…

Read More
wikkihausa02 mins
  • Manyan Labarai
6 months ago6 months ago

Matar Da Ke Ba Wa Karuwai Hayar Ɗaki Ta Shiga Hannun Hisbah A Kano

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wata mata mai sayar da kifi da wasu mata biyu bisa zargin aikata baɗala a wani rukunin gidaje da ke Kano. Haka kuma, an gudanar da kamen ne a Sheikh Muhammad Nasiru Kabara Housing Estate, wanda aka fi sani da Bandirawo Housing Estate da ke kan titin Daura….

Read More
wikkihausa03 mins
  • Labarai
6 months ago6 months ago

Gwamnatin Kano Ta Waiwayi Fannin Ruwan Sha, Ta Bayar Da Kwangilar Naira Biliyan 21.29

ayyukan za su haɗa da gyaran cibiyoyin tace ruwa na Tamburawa da Challawa domin inganta samar da tsaftataccen ruwan sha da farfaɗo da muhimman kayayyakin more rayuwa

Read More
wikkihausa02 mins
The Kano State Government
  • Labarai
7 months ago7 months ago

NDLEA Ta Kama Masu Safarar Miyagun Ƙwayoyi 6A Kusa Da BUK A Kano

A cewar sanarwar da jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, Sadiq Maigatari, ya fitar a ranar Litinin, an gudanar da samamen ne ƙarƙashin jagorancin kwamandan rundunar Kano

Read More
wikkihausa02 mins
  • Siyasa
7 months ago7 months ago

Gwamna Yusuf Zai Rantsar Da Garo A Matsayin Mataimakin Gwamna Ranar Talata

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta tantance tare da amincewa da Murtala Garo a makon da ya gabata bayan nasarar da ya samu a gaban kwamitin mutane 12 da suka gudanar da tantancewar.

Read More
wikkihausa01 mins
Murtala Sule Garo
  • Business
2 years ago4 months ago

Bincike: Shin Jihar Kano Ce Za Ta Fara Aiwatar Da Sabon Albashi Na Naira 70,000?

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi ikirarin cewa jiharsa ce za ta fara aiwatar da sabon albashi na Naira 70,000. Jaridar Leadership ta ruwaito cewa gwamnan ya yi wannan ikirari ne a wani taron bita kan kwadago da aka gudanar a Cibiyar Koyon Aikin Kwadago ta Michael Imoudu da ke Kaduna. Ikirarin Gwmanan:…

Read More
Wikkitimes06 mins

Trending News

Business
Kasuwanci
Dangote Zai Samar Da Ayyukan Yi Ga Mutane 90,000 A Legas 01
5 days ago5 days ago
02
Business
Wasanni,
Bani Da Tabbacin Ci Gaba Da Zaman A Real Madrid
03
Business
Shin Ko Ya Halasta Musulmai Su Zuba Jari A Matatar Dangote?
04
Business
Farashin Tumatir Ya Karye Da Kashi 60% A Kano
05
Business
Kanu Nwankwo: Ɗan Wasan Nigeria Mafi Nasara a Tarihi

Category Collection

Business14 News
Kasuwanci2 News
Labarai10 News
Manyan Labarai14 News
Rayuwa3 News
Siyasa5 News
Tsaro4 News
Wasanni,10 News

Highlights

  • Business
  • Kasuwanci
  • Business
  • Kasuwanci

Dangote Zai Samar Da Ayyukan Yi Ga Mutane 90,000 A Legas

2 months ago2 months ago
  • Business
  • Wasanni,
  • Business
  • Wasanni,

Bani Da Tabbacin Ci Gaba Da Zaman A Real Madrid

2 months ago2 months ago
  • Labarai
  • Labarai

Tinubu Ya Amince Da Ƙarawa Yan Fansho Kuɗi

2 months ago2 months ago
  • Rayuwa
  • Rayuwa

Abubuwa 30 Da Suke Kawo Mutuwar Aure Tsakanin Ma’aurata

2 months ago2 months ago

WikkiTimes Hausa jaridar intanet ce da ke kawo sahihan labarai, bincike mai zurfi cikin harshen Hausa.

Muna mai da hankali kan al’amuran da suka shafi al’umma, gwamnati, ilimi, lafiya da ci gaban ƙasa, tare da bin ƙa’idojin aikin jarida na gaskiya da adalci.

  • Dangote Zai Samar Da Ayyukan Yi Ga Mutane 90,000 A Legas
  • Bani Da Tabbacin Ci Gaba Da Zaman A Real Madrid
  • Tinubu Ya Amince Da Ƙarawa Yan Fansho Kuɗi
  • Abubuwa 30 Da Suke Kawo Mutuwar Aure Tsakanin Ma’aurata
  • Illoli 20 Na Zina Masu Haɗari
WikkiTimes Hausa Powered By BlazeThemes.