Manyan Labarai6 months ago6 months agoHisbah Ta Kama Wani Mutum Da Ya Laɓe A Jakar “Ghana Must-Go” A Gidan Matar AureMatar ta fara musanta cewa babu kowa a cikin gidan. Sai dai daga baya ta amince a bincika gidan, inda jami’an suka gano mutumin a ɓoye cikin jakar “Ghana Must-Go”.