Business5 months ago5 months agoNajeriya Na Kashe Ninki 5 Kan Biyan Basussuka Fiye Da Lafiya Da Ilimi – ActionAidActionAid ta yi gargaɗin cewa idan har ba a ɗauki matakan sake fasalin yadda ake tafiyar da kuɗaɗen ƙasar ba, to kuwa matsin tattalin arziƙi da rashin ayyukan yi zai ƙara tsananta.