A cikin al’ummar Hausawa, mallakar gida ba kawai buri ba ne, alama ce ta cika nauyin da ake ɗora wa namiji, musamman idan ya zo batun samar wa iyali mafaka mai ɗorewa. Duk da haka, bayan wannan buri mai girma, akwai doguwar tafiya mai cike da ƙalubale, da wahala da sadaukarwa, wadda sau da yawa…