Wani tsohon kunkuru mai suna Baba, wanda fadar Alaafin ta ce ya kai kimanin shekaru 420, ya mutu a fadar Alaafin ta Oyo da ke Jihar Oyo. An ce Baba ya mutu ne ranar Litinin bayan ya kamu da rashin lafiya kuma ya daina cin abinci, daga bisani aka binne shi. Daraktan Yaɗa Labarai da…