Skip to content
November 18, 2026
Logo

WikkiTimes Hausa

  • Contact Us
Newsletter
Random News
  • Home
  • Police

Tag: Police

  • Labarai
5 months ago5 months ago

An Gano Matar Da Ta Yi Garkuwa Da Kanta A Otel Tare Da Masoyinta

Wata matar aure mai suna Oluchi ta shiga hannun jami’an tsaro bayan an gano cewa ta ƙirƙiri labarin an yi garkuwa da ita, alhali tana zaune a wani otel tare da masoyinta a Jihar Delta. Rahotanni sun nuna cewa matar ta sa iyalanta cikin fargaba bayan ta yi iƙirarin cewa an sace ta tare da…

Read More
Wikkitimes02 mins
  • Manyan Labarai
6 months ago6 months ago

Faɗan Daba Yayi Ajalin Ɗan Sanda Mako Biyu Kafin Ritaya A Kano

Wani jami’in ɗan sanda da ke aiki a rundunar Hotoro a Jihar Kano, mai suna Sani S.O., ya rasu bayan wani rikici tsakanin ƙungiyoyin ‘yan daba a jihar. Rahotanni sun ce jami’in ya rasa ransa ne yayin da yake ƙoƙarin kwantar da tarzoma da hana rikicin ƙara ƙamari. Daga bisani, an ce rikicin ya ɓarke…

Read More
wikkihausa02 mins
  • Manyan Labarai
7 months ago

Za A Yi Ƙidayar Bindigogi Da Harsashin Ƴan Sanda A Faɗin Najeriya

Babban Sufeto Janar na ‘Ƴansandan Najeriya, IGP Olatunji Rilwan Disu, ya umarci dukkan Kwamishinonin ‘Ƴansanda a faɗin ƙasar su fara gudanar da cikakken bincike kan makamai da alburusai a rundunoninsu. Haka kuma, umarnin ya shafi dukkan sassa da rundunonin ‘Ƴansanda a Najeriya. Daga bisani, an bayyana cewa binciken zai mayar da hankali ne kan tantance…

Read More
wikkihausa01 mins

Trending News

Business
Kasuwanci
Dangote Zai Samar Da Ayyukan Yi Ga Mutane 90,000 A Legas 01
5 days ago5 days ago
02
Business
Wasanni,
Bani Da Tabbacin Ci Gaba Da Zaman A Real Madrid
03
Business
Shin Ko Ya Halasta Musulmai Su Zuba Jari A Matatar Dangote?
04
Business
Farashin Tumatir Ya Karye Da Kashi 60% A Kano
05
Business
Kanu Nwankwo: Ɗan Wasan Nigeria Mafi Nasara a Tarihi

Category Collection

Business14 News
Kasuwanci2 News
Labarai10 News
Manyan Labarai14 News
Rayuwa3 News
Siyasa5 News
Tsaro4 News
Wasanni,10 News

Highlights

  • Business
  • Kasuwanci
  • Business
  • Kasuwanci

Dangote Zai Samar Da Ayyukan Yi Ga Mutane 90,000 A Legas

5 months ago5 months ago
  • Business
  • Wasanni,
  • Business
  • Wasanni,

Bani Da Tabbacin Ci Gaba Da Zaman A Real Madrid

5 months ago5 months ago
  • Labarai
  • Labarai

Tinubu Ya Amince Da Ƙarawa Yan Fansho Kuɗi

5 months ago5 months ago
  • Rayuwa
  • Rayuwa

Abubuwa 30 Da Suke Kawo Mutuwar Aure Tsakanin Ma’aurata

5 months ago5 months ago

WikkiTimes Hausa jaridar intanet ce da ke kawo sahihan labarai, bincike mai zurfi cikin harshen Hausa.

Muna mai da hankali kan al’amuran da suka shafi al’umma, gwamnati, ilimi, lafiya da ci gaban ƙasa, tare da bin ƙa’idojin aikin jarida na gaskiya da adalci.

  • Dangote Zai Samar Da Ayyukan Yi Ga Mutane 90,000 A Legas
  • Bani Da Tabbacin Ci Gaba Da Zaman A Real Madrid
  • Tinubu Ya Amince Da Ƙarawa Yan Fansho Kuɗi
  • Abubuwa 30 Da Suke Kawo Mutuwar Aure Tsakanin Ma’aurata
  • Illoli 20 Na Zina Masu Haɗari
WikkiTimes Hausa Powered By BlazeThemes.