Gwamnatin Tarayya Ta Fara Gina Tashar Wutar Lantarki A Arewa Ta Tsakiya
Gwamnatin Tarayya ta fara aikin gina tashar samar da wutar lantarki ta mini-grid mai ƙarfin megawatt 20 a Jihar Kogi, wadda aka bayyana a matsayin mafi girma irinta a yankin Arewa ta Tsakiya. Ana sa ran aikin zai taimaka wajen rage matsalar rashin wutar lantarki da kuma bunƙasa harkokin tattalin arziƙi a yankin. Rahotanni sun…


