Tsaro7 months ago7 months agoƳan Bindiga Sun Tsere Sun Bar Shanu 46 Saboda Ƴansanda A Sakkwatojami’ai sun ƙwato wasu shanu 27 a kusa da Zamoriya bayan da ake zargin ‘yan ƙungiyar Lakurawa sun tsere lokacin da suka hango jami’an tsaro