Labarai6 months ago6 months agoGwamnatin Kano Ta Waiwayi Fannin Ruwan Sha, Ta Bayar Da Kwangilar Naira Biliyan 21.29ayyukan za su haɗa da gyaran cibiyoyin tace ruwa na Tamburawa da Challawa domin inganta samar da tsaftataccen ruwan sha da farfaɗo da muhimman kayayyakin more rayuwa