Wasu ‘yan bindiga sun sace ɗalibai bakwai na makarantar gwamnati da ke Ƙaramar Hukumar Maru a Jihar Zamfara bayan sun kai hari a daren Alhamis. Rahotanni sun nuna cewa maharan sun kutsa yankin ne da makamai tare da yin awon gaba da ɗaliban zuwa wani wuri da ba a sani ba. Majiyoyi sun ce lamarin…