Abubuwan Da Ya kamata Ka Sani Kan Garan Bawul Da FG Zata Yiwa NYSC
Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) ta amince da yin garambawul kan shirin bautar ƙasa na NYSC, karo na farko tun bayan kafuwarsa shekaru 53 da suka gabata, kamar yadda Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito. Sabbin sauye-sauyen na da nufin mayar da NYSC cibiyar da za ta fi mayar da hankali kan koyar da ƙwarewar sana’o’i,…


