Wikkitimes

Illoli 20 Na Zina Masu Haɗari

Akwai zunubai da mutum kan aikata cikin ɗan daɗi, amma ya fuskanci sakamakonsu na tsawon lokaci. Zina na daga cikin manyan zunubai da Musulunci ya yi gargaɗi a kansu, ba wai don kare mutuncin mutum kaɗai ba, har ma don kiyaye iyali, tarbiyya da zaman lafiyar al’umma. Shin ka san illolin zina guda 20 da…

Barazanar Da Ke Tattare Da Haihuwa A Gida A Arewa Maso Yamma Ya Zama Babban Kalubale

Gwamnatocin jihohi na Arewa maso Yamma dole ne su zuba kudi sosai a cikin Tsarin Lafiya na Mazabu (Ward Health System), su tabbatar da cewa asibitocin karkara na PHC suna da saukin zuwa, suna da kwararrun ungozomomi mata, da kuma wadatar kayan haihuwa kyauta ko masu arha. Haka kuma, dole ne a hada hannu da sarakunan gargajiya da na addini domin wayar da kai da sukar duk wasu al’adu da ke hana zuwa asibiti.