Skip to content
November 17, 2026
Logo

WikkiTimes Hausa

  • Contact Us
Newsletter
Random News
  • Home
  • Labarai
  • Page 3

Category: Labarai

  • Wasanni,
6 months ago6 months ago

Eto’o: Ɗan Wasa Tilo Da Ya Lashe Kofuna Uku A Jere A Duniya

Tsohon tauraron ƙwallon ƙafar Kamaru, Samuel Eto’o, shi ne kaɗai ne ɗan wasa a tarihin ƙwallon ƙafa da ya lashe kofuna 3 “treble” tare da ƙungiyoyi biyu daban-daban a kakar wasa biyu a jere. Wannan nasara ta musamman ta ƙara tabbatar da matsayinsa a tarihin manyan ‘yan wasan duniya. Eto’o ya fara lashe treble ne…

Read More
Wikkitimes02 mins
  • Manyan Labarai
6 months ago6 months ago

Mutane Miliyan 35 Na Iya Fuskantar Yunwa A Nijeriya – Majalisar Ɗinkin Duniya

Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi gargaɗin cewa kusan mutum miliyan 35 a Nijeriya na iya fuskantar matsananciyar yunwa tsakanin watan Yuni da Agustan 2026. Haka kuma, ƙungiyar ta ce ƙasar na fuskantar ƙarin matsin ƙarancin abinci yayin da lokacin wahala ke ƙaratowa. A cikin wata sanarwa da tawagar ayyukan jin ƙai ta Majalisar Ɗinkin Duniya…

Read More
Wikkitimes02 mins
  • Business
  • Manyan Labarai
  • Wasanni,
6 months ago6 months ago

Ronaldo Ya Lashe Gasar Saudiyya, Ya Ƙara Kafa Tarihi A Duniya

Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa Cristiano Ronaldo ya lashe Gasar Firimiya ta Saudiyya tare da ci gaba da kafa tarihi a duniyar ƙwallo. Haka kuma, wannan nasara ta ƙara tabbatar da irin gagarumar nasarorin da ya samu a ƙasashe da nahiyoyi daban-daban a tsawon aikinsa. Ronaldo ya samu nasarori a Ingila, Sifaniya, Italiya, Portugal da…

Read More
wikkihausa02 mins
  • Manyan Labarai
6 months ago6 months ago

Faɗan Daba Yayi Ajalin Ɗan Sanda Mako Biyu Kafin Ritaya A Kano

Wani jami’in ɗan sanda da ke aiki a rundunar Hotoro a Jihar Kano, mai suna Sani S.O., ya rasu bayan wani rikici tsakanin ƙungiyoyin ‘yan daba a jihar. Rahotanni sun ce jami’in ya rasa ransa ne yayin da yake ƙoƙarin kwantar da tarzoma da hana rikicin ƙara ƙamari. Daga bisani, an ce rikicin ya ɓarke…

Read More
wikkihausa02 mins
  • Manyan Labarai
6 months ago6 months ago

Hisbah Ta Kama Wani Mutum Da Ya Laɓe A Jakar “Ghana Must-Go” A Gidan Matar Aure

Matar ta fara musanta cewa babu kowa a cikin gidan. Sai dai daga baya ta amince a bincika gidan, inda jami’an suka gano mutumin a ɓoye cikin jakar “Ghana Must-Go”.

Read More
wikkihausa02 mins
  • Manyan Labarai
6 months ago6 months ago

Matar Da Ke Ba Wa Karuwai Hayar Ɗaki Ta Shiga Hannun Hisbah A Kano

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wata mata mai sayar da kifi da wasu mata biyu bisa zargin aikata baɗala a wani rukunin gidaje da ke Kano. Haka kuma, an gudanar da kamen ne a Sheikh Muhammad Nasiru Kabara Housing Estate, wanda aka fi sani da Bandirawo Housing Estate da ke kan titin Daura….

Read More
wikkihausa03 mins
  • Labarai
6 months ago6 months ago

Gwamnatin Kano Ta Waiwayi Fannin Ruwan Sha, Ta Bayar Da Kwangilar Naira Biliyan 21.29

ayyukan za su haɗa da gyaran cibiyoyin tace ruwa na Tamburawa da Challawa domin inganta samar da tsaftataccen ruwan sha da farfaɗo da muhimman kayayyakin more rayuwa

Read More
wikkihausa02 mins
The Kano State Government
  • Manyan Labarai
  • Siyasa
6 months ago6 months ago

Goodluck Jonathan Zai Tsaya Takara A Zaɓen 2027

Tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan, ya bayyana cewa zai fara tuntuɓar kan yiwuwar shiga takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027. Jonathan ya bayyana hakan ne ranar Alhamis a Abuja, yayin da ake ci gaba da hasashe kan dawowarsa fagen siyasa. Kalaman nasa sun ƙara jawo hankalin jama’a da masu ruwa da tsaki a siyasar Najeriya…

Read More
wikkihausa01 mins
  • Kasuwanci
6 months ago6 months ago

Abdul Samad Rabiu Ya Zama Na Biyu Mafi Arziƙi a Afrika

Shugaban kamfanin BUA Cement, Abdul Samad Rabiu, ya zama mutum na biyu mafi arziƙi a nahiyar Afrika a ranar 7 ga Mayu, 2026, kamar yadda rahoton Bloomberg Billionaires Index ya nuna. Wannan matsayi na nuna ci gaba da ƙaruwar darajar dukiyarsa da kuma tasirin kasuwancinsa a fannin masana’antu da gine-gine a Najeriya da Afrika baki…

Read More
wikkihausa01 mins
  • Manyan Labarai
  • Siyasa
6 months ago6 months ago

Kotu Ta Samu Tsohon Ministan Lantarki Saleh Mamman Da Laifi A Badakalar ₦33.8bn

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta samu tsohon Ministan Wuta, Saleh Mamman, da laifi kan zargin sama da faɗi da kuɗi da ake yi masa. Alƙalin kotun, James Omotosho, ya yanke hukuncin cewa EFCC ta tabbatar da tuhume-tuhumen da ake yi wa tsohon ministan ba tare da wata shakka ba. Kotun ta same shi…

Read More
wikkihausa01 mins
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5

Trending News

Business
Kasuwanci
Dangote Zai Samar Da Ayyukan Yi Ga Mutane 90,000 A Legas 01
5 days ago5 days ago
02
Business
Wasanni,
Bani Da Tabbacin Ci Gaba Da Zaman A Real Madrid
03
Business
Shin Ko Ya Halasta Musulmai Su Zuba Jari A Matatar Dangote?
04
Business
Farashin Tumatir Ya Karye Da Kashi 60% A Kano
05
Business
Kanu Nwankwo: Ɗan Wasan Nigeria Mafi Nasara a Tarihi

Category Collection

Business14 News
Kasuwanci2 News
Labarai10 News
Manyan Labarai14 News
Rayuwa3 News
Siyasa5 News
Tsaro4 News
Wasanni,10 News

Highlights

  • Business
  • Kasuwanci
  • Business
  • Kasuwanci

Dangote Zai Samar Da Ayyukan Yi Ga Mutane 90,000 A Legas

6 months ago6 months ago
  • Business
  • Wasanni,
  • Business
  • Wasanni,

Bani Da Tabbacin Ci Gaba Da Zaman A Real Madrid

6 months ago6 months ago
  • Labarai
  • Labarai

Tinubu Ya Amince Da Ƙarawa Yan Fansho Kuɗi

6 months ago6 months ago
  • Rayuwa
  • Rayuwa

Abubuwa 30 Da Suke Kawo Mutuwar Aure Tsakanin Ma’aurata

6 months ago6 months ago

WikkiTimes Hausa jaridar intanet ce da ke kawo sahihan labarai, bincike mai zurfi cikin harshen Hausa.

Muna mai da hankali kan al’amuran da suka shafi al’umma, gwamnati, ilimi, lafiya da ci gaban ƙasa, tare da bin ƙa’idojin aikin jarida na gaskiya da adalci.

  • Dangote Zai Samar Da Ayyukan Yi Ga Mutane 90,000 A Legas
  • Bani Da Tabbacin Ci Gaba Da Zaman A Real Madrid
  • Tinubu Ya Amince Da Ƙarawa Yan Fansho Kuɗi
  • Abubuwa 30 Da Suke Kawo Mutuwar Aure Tsakanin Ma’aurata
  • Illoli 20 Na Zina Masu Haɗari
WikkiTimes Hausa Powered By BlazeThemes.