Category: Wasanni,
Eto’o: Ɗan Wasa Tilo Da Ya Lashe Kofuna Uku A Jere A Duniya
Tsohon tauraron ƙwallon ƙafar Kamaru, Samuel Eto’o, shi ne kaɗai ne ɗan wasa a tarihin ƙwallon ƙafa da ya lashe kofuna 3 “treble” tare da ƙungiyoyi biyu daban-daban a kakar wasa biyu a jere. Wannan nasara ta musamman ta ƙara tabbatar da matsayinsa a tarihin manyan ‘yan wasan duniya. Eto’o ya fara lashe treble ne…
Ronaldo Ya Lashe Gasar Saudiyya, Ya Ƙara Kafa Tarihi A Duniya
Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa Cristiano Ronaldo ya lashe Gasar Firimiya ta Saudiyya tare da ci gaba da kafa tarihi a duniyar ƙwallo. Haka kuma, wannan nasara ta ƙara tabbatar da irin gagarumar nasarorin da ya samu a ƙasashe da nahiyoyi daban-daban a tsawon aikinsa. Ronaldo ya samu nasarori a Ingila, Sifaniya, Italiya, Portugal da…
Mourinho Ya Fara Tattaunawa Da Perez Kan Dawowarsa Real Madrid
Rahotanni sun bayyana cewa tsohon kocin ƙungiyar Benfica, Jose Mourinho, ya gana da shugaban Real Madrid, Florentino Perez, domin tattauna yiwuwar dawowarsa ƙungiyar. Haka kuma, ana ci gaba da ƙara tattaunawa kan batun komawarsa filin Santiago Bernabeu. Real Madrid na shirin kammala kakar wasa ba tare da kofi ba a karo na biyu a jere,…
Rikici Ya Ɓarke A Real Madrid Tsakanin Valverde Da Tchouameni Yayin Atisaye
Rahotanni daga jaridar Marca sun ce an samu sabon rikici a cikin ƙungiyar Real Madrid bayan Federico Valverde da Aurelien Tchouameni sun yi wata zazzafar taƙaddama a lokacin horaswa. Haka kuma, lamarin ya faru ne a safiyar Laraba a cibiyar horaswa ta Valdebebas bayan wani ƙalubale mai ƙarfi yayin atisaye. Daga bisani, taƙaddamar ta fara…
Nottingham Forest Ta Doke Chelsea 3-1 Har Gida
Ƙungiyar Nottingham Forest ta lallasa Chelsea da ci 3-1 a filin Stamford Bridge a wani muhimmin wasan Gasar Firimiya ta Ingila, abin da ya girgiza burin Chelsea na shiga gasar zakarun Turai. Haka kuma, Forest ta fara cin ƙwallo tun minti na biyu ta hannun ɗan wasan Najeriya Taiwo Awoniyi wanda ya zura ta da…


